Littafi Mai Tsarki na Yara

Labaren da ka fi so daga Littafi mai-tsarki.

Dalilinmu

Matta 19:14 Yesu ya ce, 'Ku sa yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su, gama irin wannan ne mulkin sama.'

Littafi Mai-Tsarki na Yara anyishi ne don sa Yesu Kiristi ya zama sananne ga yara ta hanyar yaɗa labarun Littafi Mai-Tsarki da abubuwan da suka danganci su ta fannoni daban-daban da kafofin watsa labarai, kamar yanar gizo, wayar salula/ PDA, wallafaffun kundin ayoyin ikilisiyya masu launi da littattafai yin zane da saka launi, a cikin kowane yaren da yaro ya iya magana.

Za'a rarraba waɗannan labarun Littafi Mai-Tsarkin ga yara biliyan 1.8 na duniya kyauta a duk yadda hali yayi.

Rajista samun wasiƙun labarai